Yoshuwa 24:9 - Littafi Mai Tsarki9 Haka kuma Balak, ɗan Ziffor, Sarkin Mowab, ya tashi ya yi yaƙi da Isra'ila, har ya gayyaci Bal'amu, ɗan Beyor, ya zo ya la'anta ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Lokacin da Balak ɗan Ziffor, sarkin Mowab, ya yi shiri yă yaƙi Isra’ila, ya aiki Bala’am ɗan Beyor don yă la’anta ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |