Yoshuwa 24:3 - Littafi Mai Tsarki3 Sai na ɗauki kakanku Ibrahim daga wancan hayin Kogi, na kawo shi ƙasar Kan'ana, na sa zuriyarsa ta yawaita. Na ba shi Ishaku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Amma na ɗauki mahaifinku Ibrahim, daga ƙasar da take can a hayin Kogin Yuferites, na kawo shi ƙasar Kan’ana, na kuma ba shi ’ya’ya masu yawa. Na ba shi Ishaku, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |