Yoshuwa 24:19 - Littafi Mai Tsarki19 Amma Joshuwa ya ce wa mutanen, “Ba za ku iya bauta wa Ubangiji ba, gama shi Allah mai tsarki ne, mai kishi kuma, ba kuwa zai gafarta laifofinku da zunubanku ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Yoshuwa ya ce wa mutanen, “Ba za ku iya bauta wa Ubangiji ba gama shi Allah mai tsarki ne; mai kishi kuma. Ba zai gafarta muku zunubin tawaye ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |