Yoshuwa 24:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ubangiji kuwa ya kore mana dukan Amoriyawa waɗanda suke zaune a ƙasar, domin haka za mu bauta wa Ubangiji, gama shi ne Allahnmu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ubangiji kuwa ya kore mana dukan Amoriyawa, waɗanda suke zaune a ƙasar. Don haka mu ma za mu bauta wa Ubangiji, gama shi ne Allahnmu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |