Yoshuwa 24:14 - Littafi Mai Tsarki14 “To fa, ku yi tsoron Ubangiji, ku bauta masa da sahihanci da aminci, ku yi watsi da gumakan da kakanninku suka bauta wa a hayin Kogin Yufiretis, da cikin Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 “Yanzu, sai ku ji tsoron Ubangiji, ku bauta masa da dukan aminci. Ku zubar da allolin da kakanninku suka yi musu sujada a hayin Kogin Yuferites da kuma a Masar, ku bauta wa Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |