Yoshuwa 23:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ubangiji Allahnku ne zai sa su gudu a gabanku, ya kore su daga ƙasar. Za ku mallaki ƙasarsu kamar yadda Ubangiji Allahnku ya alkawarta muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ubangiji Allahnku kansa zai kore su a madadinku. Zai fafare su a gabanku, za ku kuwa mallaki ƙasarsu, yadda Ubangiji Allah ya yi muku alkawari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |