Yoshuwa 23:3 - Littafi Mai Tsarki3 kun dai ga abin da Ubangiji Allahnku ya yi da waɗannan al'ummai duka saboda ku, gama Ubangiji Allahnku shi ne wanda ya yi yaƙi dominku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 ku kanku kun ga dukan abubuwan da Ubangiji Allahnku ya yi da idanunku wa dukan ƙasashen nan, Ubangiji Allahnku shi ne wanda ya yi yaƙi dominku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |