Yoshuwa 23:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ku kula da kanku sosai, ku ƙaunaci Ubangiji Allahnku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Saboda haka sai ku kula da kanku sosai, ku ƙaunaci Ubangiji Allahnku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Idan kuka kiyaye umarnan Ubangiji Allahnku waɗanda nake umartarku da su yau, idan kuma kun ƙaunaci Ubangiji Allahnku, kuna yin tafiya cikin tafarkunsa, kuna kiyaye umarnansa, da dokokinsa, da farillansa, to, za ku rayu, ku riɓaɓɓanya, Ubangiji Allahnku kuwa zai sa muku albarka cikin ƙasar da za ku shiga, ku mallake ta.