Yoshuwa 23:1 - Littafi Mai Tsarki1 An daɗe bayan da Ubangiji ya hutar da Isra'ilawa daga abokan gābansu waɗanda suke kewaye da su. Joshuwa kuwa ya tsufa, shekarunsa sun yi yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 An daɗe bayan da Ubangiji ya ba Isra’ilawa hutu daga dukan abokan gāban da suke kewaye da su. Yoshuwa kuwa ya tsufa, shekarunsa sun yi yawa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |