Yoshuwa 22:30 - Littafi Mai Tsarki30 Sa'ad da Finehas, firist, da shugabannin jama'a, wato shugabannin iyalan Isra'ila, suka ji maganar da Ra'ubainawa, da Gadawa, da rabin Manassawa suka faɗa, suka ji daɗi a rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Da Finehas firist, da shugabannin mutanen, shugabannin iyalan Isra’ila, suka ji abin da mutanen Ruben, mutanen Gad da kuma rabin mutanen kabilar Manasse suka ce, sai suka ji daɗi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |