Yoshuwa 22:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ba ku yar da 'yan'uwanku dukan waɗannan yawan kwanaki, har wa yau ba. Amma kuka kiyaye umarnin Ubangiji Allahnku sosai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Dukan waɗannan yawan kwanaki, har zuwa yau, ba ku yashe ’yan’uwanku Isra’ilawa ba, amma kuka kiyaye umarnin da Ubangiji Allahnku ya ba ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |