Yoshuwa 22:17 - Littafi Mai Tsarki17 Zunubin da aka yi a Feyor, ashe, bai ishe mu ba, har annoba ta wahalar da taron jama'ar Ubangiji? Ga shi, har yanzu ma ba mu gama tsarkakewa daga wannan zunubi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Zunubin da Feyor ya yi bai ishe mu ba ne? Ga shi, har yanzu ba mu gama tsarkakewa daga wannan zunubi ba, ko da yake annoba ta auko wa mutanen Ubangiji! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |