Yoshuwa 21:44 - Littafi Mai Tsarki44 Ubangiji kuma ya ba da hutawa ko'ina kamar yadda ya rantse wa kakanninsu. Babu wani daga cikin abokan gābansu da ya iya ta da kai da su, gama Ubangiji ya ba da abokan gābansu duka a hannunsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202044 Ubangiji ya ba su hutawa a kowane gefe kamar yadda ya yi wa kakanninsu alkawari, ba ko ɗaya daga cikin abokan gābansu da ya iya cinsu da yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |