Yoshuwa 21:43 - Littafi Mai Tsarki43 Haka kuwa Ubangiji ya ba Isra'ilawa dukan ƙasar da ya rantse zai ba kakanninsu. Suka ci ƙasar, suka zauna a ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202043 Ubangiji kuwa ya ba Isra’ilawa dukan ƙasar da ya yi wa kakanninsu alkawari, suka kuwa mallake ta, suka zauna a cikinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |