Yoshuwa 21:38 - Littafi Mai Tsarki38-39 Daga cikin kabilar Gad aka ba su birane huɗu, su ne Ramot ta Gileyad da wuraren kiwo nata, wannan birnin mafaka ne domin wanda ya yi kisankai, da Mahanayim da wuraren kiwo nata, da Heshbon da wuraren kiwo nata, da Yazar da wuraren kiwo nata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 daga kabilar Gad kuwa aka ba su, Ramot Gileyad (garin masu neman mafaka don sun yi kisa), Mahanayim, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |