Yoshuwa 21:3 - Littafi Mai Tsarki3 Bisa ga umarnin Ubangiji, sai jama'ar Isra'ila suka ba Lawiyawa waɗannan birane da wuraren kiwo daga cikin gādonsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Saboda haka kamar yadda Ubangiji ya umarta, sai Isra’ilawa suka ba wa Lawiyawa waɗannan garuruwa da wuraren kiwo daga cikin gādonsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |