Yoshuwa 21:23 - Littafi Mai Tsarki23-24 Aka kuma ba su birane huɗu daga kabilar Dan, wato Elteki tare da wuraren kiwo nata, da Gibbeton tare da wuraren kiwo nata, da Ayalon tare da wuraren kiwo nata, da Gat-rimmon tare da wuraren kiwo nata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Haka kuma daga kabilar Dan, aka ba su, Elteke, Gibbeton, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |