Yoshuwa 21:17 - Littafi Mai Tsarki17 Daga cikin kabilar Biliyaminu aka ba su birane huɗu, wato Gibeyon tare da wuraren kiwo nata, da Geba tare da wuraren kiwo nata, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Daga kabilar Benyamin kuwa aka ba su, Gibeyon, Geba, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ya fitar da dukan firistoci daga cikin garuruwan Yahuza, sa'an nan ya lalatar da matsafai na kan tuddai inda firistoci suka ƙona turare, tun daga Geba har zuwa Biyer-sheba. Ya kuma rurrushe matsafai na kan tuddai waɗanda suke a ƙofofin shiga ƙofar Joshuwa, hakimin birnin, waɗanda suke hagu da ƙofar birnin.