Yoshuwa 20:3 - Littafi Mai Tsarki3 Domin idan wani mutum ya yi kisankai ba da niyya ba, ba kuma da saninsa ba, sai ya tsere zuwa can. Biranen za su zama muku mafaka daga mai bin hakkin jini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 domin idan wani ya kashe wani bisa kuskure ba da niyyar yin kisankai ba, mutumin zai iya gudu zuwa can yă fake don kada a kashe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |