Yoshuwa 2:6 - Littafi Mai Tsarki6 Gama ta riga ta kai su bisa rufin ɗaki, ta rufe su da ƙasheshen rama waɗanda ta shimfiɗa a bisa rufin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 (Amma ta kai su saman rufin ɗaki ta ɓoye su a ƙarƙashin karan rama da ta baza a rufin ɗaki.) အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |