Yoshuwa 19:8 - Littafi Mai Tsarki8 da kuma dukan ƙauyukan da suke kewaye da waɗannan garuruwa tun daga Ba'alat-biyer, wato Ramot ta Negeb. Wannan shi ne rabon gādon iyalan kabilar Saminu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 da kuma dukan ƙauyukan da suke kewaye da garuruwan nan har zuwa Rama na Negeb (wato, Ba’alat-Beyer). Wannan shi ne gādon kabilar Simeyon bisa ga iyalansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |