5 da Ziklag, da Bet-markabot, da Hazar-susa,
5 Ziklag, Bet-Markabot, Hazar-Susa,
da Bet-markabot, da Hazarsusa, da Bet-biri, da Shayarim. Waɗannan su ne biranensu tun kafin Dawuda ya yi sarauta.
Sa'ad da Dawuda da mutanensa suka koma Ziklag a rana ta uku, sai suka tarar Amalekawa sun riga sun kawo wa Negeb da Ziklag hari. Suka cinye Ziklag, suka ƙone ta.
Sai Akish ya ba shi Ziklag a wannan rana, saboda haka Ziklag ta zama ta sarakunan Yahuza har wa yau.
da Ziklag, da Madmanna, da Sansanna,
da Eltola, da Betul, da Horma,
da Bet-lebawot, da Sharuhen. Garuruwa goma sha uku ke nan da ƙauyukansu.