Yoshuwa 19:34 - Littafi Mai Tsarki34 Iyakar kuma ta juya wajen kudu zuwa Aznot-tabor, daga can ta miƙa zuwa Hukkok, sa'an nan ta kai Zabaluna wajen kudu, da Ashiru wajen yamma, da Yahuza wajen gabas wajen Urdun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Iyakar kuma ta juya yamma ta cikin Aznot-Tabo ta ɓulla a Hukkok. Ta taɓa Zebulun a kudu, Asher a yamma, da kuma Urdun a gabas. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |