Yoshuwa 19:33 - Littafi Mai Tsarki33 Tasu iyaka, ta miƙa daga Helef, daga itacen oak da yake cikin Za'anannim, da Adami-nekeb, da Yabneyel har zuwa Lakkum, sa'an nan ta tsaya a Kogin Urdun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202033 Iyakarsu ta kama daga Helef, daga babban itacen Mamre nan da yake a Za’anannim, ta wuce Adami Nekeb da Yabneyel zuwa Lakkum, ta kuma ƙarasa a Urdun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |