Yoshuwa 19:22 - Littafi Mai Tsarki22 Iyakar kuma ta bi ta Tabor, da Shahazuma, da Bet-shemesh. Sa'an nan ta gangara a Kogin Urdun. Akwai garuruwa goma sha shida da ƙauyukansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Iyakar ta taɓa Tabor Shahazuma da Bet-Shemesh ta kuma ƙarasa a Urdun. Duka-duka garuruwa goma sha shida ke nan da ƙauyukansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |