21 da Remet da En-ganim, da En-hadda, da Bet-fazzez.
21 Remet, En Gannim, En Hadda da Bet-Fazez.
da Zanowa, da En-ganim, da Taffuwa, da Enayim,
da Rabbit, da Kishiyon, da Ebez,
Iyakar kuma ta bi ta Tabor, da Shahazuma, da Bet-shemesh. Sa'an nan ta gangara a Kogin Urdun. Akwai garuruwa goma sha shida da ƙauyukansu.
da Holon tare da makiyayarta, da Debir tare da makiyayarta,