2 Waɗannan su ne wuraren da suka gāda, Biyer-sheba, da Sheba, da Molada,
2 Waɗannan su ne wuraren da suka gāda. Beyersheba (ko Sheba), Molada,
da Hazar-shuwal, da Biyer-sheba, da Biziyotaya,
Don haka aka kira wannan wuri Biyer-sheba, domin a can ne su duka suka yi rantsuwa.
Ibrahim ya tashi da sassafe, ya kuma ɗauki gurasa da salkar ruwa, ya bai wa Hajaratu, ya ɗora kafaɗarta. Sai ya ba ta ɗanta, ya sallame ta. Ta tafi ta yi ta yawo cikin jejin Biyer-sheba.
da Amam, da Shema, da Molada,
Kuri'a ta biyu ta faɗa kan kabilar Saminu bisa ga iyalanta. Nasu rabon gādon yana tsakiyar rabon gādon kabilar Yahuza.
da Hazar-shuwal, da Bilha, da Ezem,