17 Kuri'a ta huɗu ta faɗo a kan kabilar Issaka bisa ga iyalanta.
17 Ƙuri’a ta huɗu ta fāɗa a kan kabilar Issakar, bisa ga iyalansu.
Waɗannan su ne garuruwa da ƙauyukansu da suke cikin gādon mutanen Zabaluna bisa ga iyalansu.
Garuruwan da suke cikin yankin ƙasar su ne, Yezreyel, da Kesullot, da Shunem,
Yankin Issaka yana kusa da yankin Saminu daga gabas zuwa yamma.
'Ya'yan Lai'atu, su ne Ra'ubainu ɗan farin Yakubu, da Saminu, da Lawi, da Yahuza, da Issaka, da Zabaluna.
“Issaka alfadari ne ƙaƙƙarfa, Ya kwanta a miƙe tsakanin jakunkunan shimfiɗa.
Amma za a rarraba musu gādon ƙasar kabila kabila ta hanyar kuri'a.
dubu goma sha biyu daga kabilar Saminu, dubu goma sha biyu daga kabilar Lawi, dubu goma sha biyu daga kabilar Issaka,