Yoshuwa 18:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ku auna ƙasar, ku raba ta kashi bakwai, sa'an nan ku kawo mini taswirar ƙasar. Ni kuwa zan jefa muku kuri'a a gaban Ubangiji Allahnmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Bayan kun auna ƙasar, ku raba ta kashi bakwai, sai ku kawo mini taswirar ƙasar. Ni kuma in yi muku ƙuri’a a gaban Ubangiji Allahnmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |