Yoshuwa 18:3 - Littafi Mai Tsarki3 Sai Joshuwa ya ce wa jama'ar Isra'ila, “Har yaushe za ku yi jinkirin shiga, ku mallaki ƙasar da Ubangiji Allah na kakanninku ya ba ku? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Saboda haka Yoshuwa ya ce wa Isra’ilawa, “Har yaushe za ku yi jinkirin shiga, ku mallaki ƙasar da Ubangiji Allah na iyayenku ya ba ku? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |