27 da Rekem, da Irfeyel, da Tarala,
27 Rekem, Irfeyel, Tarala,
da Mizfa, da Kefira, da Moza,
da Zela, da Elef, da Yebus, wato Urushalima, da Gebeya, da Kiriyat. Birane goma sha huɗu ke nan tare da ƙauyukansu. Wannan shi ne rabon gādon mutanen Biliyaminu bisa ga iyalansu.