Yoshuwa 18:13 - Littafi Mai Tsarki13 Daga can iyakar ta yi kudu, ta nufi cibiyar Luz, wato Betel, ta gangara zuwa Atarot-addar a bisa dutsen da yake kudu da Bet-horon ta kwari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Daga can ta ƙetare zuwa gangaren Luz a kudu (wato, Betel), ta wuce zuwa Atarot Adda a tudun arewa na kwarin Bet-Horon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |