Yoshuwa 18:11 - Littafi Mai Tsarki11 Kuri'ar kabilar Biliyaminu bisa ga iyalanta ta fito. Yankin ƙasar da ya faɗo mata ke nan, ya zama a tsakanin yankin ƙasar kabilar Yahuza da na jama'ar Yusufu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ƙuri’ar kabilar Benyamin bisa ga iyalansu. Rabonsu ya kama daga ƙasar da take tsakanin kabilar Yahuda da ta Yusuf. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |