Yoshuwa 17:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ƙasar Taffuwa tana hannun mutanen Manassa, amma mutanen Ifraimu ne suke da garin Taffuwa wanda yake iyakar yankin Manassa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 (Manasse ne yake da ƙasar Taffuwa, amma garin Taffuwa kansa, a kan iyakar Manasse ta mutanen Efraim ce.) အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |