Yoshuwa 16:6 - Littafi Mai Tsarki6 Daga can iyakar ta miƙa zuwa teku ta bar Mikmetat a wajen arewa. A wajen gabas kuwa iyakar ta karkata zuwa Ta'anat-Shilo, daga can sai ta zarce gaba a wajen gabas zuwa Yanowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 ta wuce zuwa Bahar Rum. Daga Mikmetat a arewa kuwa iyakar ta karkata gabas zuwa Ta’anat Shilo, ta wuce zuwa Yanowa a gabas. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |