Yoshuwa 16:3 - Littafi Mai Tsarki3 Sai ya gangara yamma zuwa karkarar Yafletiyawa har zuwa karkarar Bet-horon wadda take cikin kwari. Ya zarce kuma zuwa Gezer, sa'an nan ya gangara a teku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 ya sauka zuwa yammancin bakin iyakar Yalfetiyawa har zuwa yankin Bet-Horon wanda yake cikin kwari. Ya zarce kuma zuwa Gezer, ya gangara ya yi ƙarshe a Bahar Rum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |