Yoshuwa 16:10 - Littafi Mai Tsarki10 Amma ba su kori Kan'aniyawa da suke zaune a Gezer ba, don haka Kan'aniyawa ka zauna tare da Ifraimawa har wa yau, amma Kan'aniyawa suka zama bayi masu yin aikin dole. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ba su kori Kan’aniyawan da suke zama a Gezer ba, don haka Kan’aniyawa suna zama tare da mutanen Efraim har wa yau; amma Kan’aniyawa suka zama masu yin aikin dole. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |