Yoshuwa 15:63 - Littafi Mai Tsarki63 Amma jama'ar Yahuza ba su iya korar Yebusiyawa waɗanda suke zaune a Urushalima ba, don haka Yebusiyawa suka yi zamansu da jama'ar Yahuza cikin Urushalima har wa yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202063 Kabilar Yahuda kuwa ba su iya korar Yebusiyawa waɗanda suke zama cikin Urushalima ba; har wa yau Yebusiyawa suna nan zaune tare da mutanen Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |