61 Biranen da suke a jeji kuwa su ne Bet-araba, da Middin, da Sekaka,
61 Biranen da suke a jeji kuwa su ne, Bet-Araba, Middin, Sekaka,
Iyakar ta bi zuwa Bet-hogla, ta zarce zuwa arewa da Bet-araba, ta haura zuwa Dutsen Bohan, ɗan Ra'ubainu.
Sai ta wuce ta yi arewa daura da gefen Bet-araba, daga nan ta gangara zuwa Araba.
A wannan zamani ne Yahaya Maibaftisma ya zo, yana wa'azi a jejin Yahudiya,
Sai Joshuwa da mutanensa duka suka nuna kamar an rinjaye su, suka yi ta gudu, suka nufi jeji.
Da kuma Kiriyat-ba'al, wato Kiriyat-yeyarim, da Rabba, birane biyu ke nan da ƙauyukansu.
da Nibshan, da Birnin Gishiri, da En-gedi, birane shida ke nan da ƙauyukansu.
Benaiya ɗan Yehoyada kuwa ya shiga alfarwar ya kashe shi. Aka binne shi a gidansa a karkara.