59 da Ma'arat, da Bet-anot da Eltekon, birane shida ke nan da ƙauyukansu.
59 Ma’arat, Bet-Anot, Eltekon, garuruwa shida ke nan da ƙauyukansu.
Halhul, da Bet-zur, da Gedor,
Da kuma Kiriyat-ba'al, wato Kiriyat-yeyarim, da Rabba, birane biyu ke nan da ƙauyukansu.