58 Halhul, da Bet-zur, da Gedor,
58 Halhul, Bet-Zur, Gedor,
Suka yi tafiya har zuwa mashigin Gedor, zuwa gabashin kwarin don nemar wa garkunansu makiyaya.
da Kayin, da Gebeya, da Timna, birane goma ke nan da ƙauyukansu.
da Ma'arat, da Bet-anot da Eltekon, birane shida ke nan da ƙauyukansu.
Shammai shi ne mahaifin Mayon, Mayon kuwa shi ne mahaifin Bet-zur.
da Bet-zur, da Soko, da Adullam,