52 Da kuma Arab, da Duma, da Eshan,
52 Arab, Duma, Eshan,
Wannan shi ne jawabi a kan Edom. Wani daga Edom ya kira ni ya ce, “Ya mai tsaro, gari ya kusa wayewa? Ka gaya mini har sai yaushe zai waye?”
da Goshen, da Holon, da Gilo. Birane goma sha ɗaya ke nan da ƙauyukansu.
da Yanim, da Bet-taffuwa, da Afeka,