49 da Danna, da Kiriyat-sanna, wato Debir,
49 Danna, Kiriyat Sanna (wato, Debir),
Daga can kuma ya tafi ya fāɗa wa mazaunan Debir, dā sunan Debir Kiriyat-sefer ne.
Daga can suka tafi su yaƙi Debir wadda a dā ake kira Kiriyat-Sefer.
Birane na cikin ƙasar tuddai kuwa, su ne Shamir, da Yattir, da Soko,
da Anab, da Eshtemowa, da Anim,
da Holon tare da wuraren kiwo nata, da Debir tare da wuraren kiwo nata,