43 da Yifta, da Ashna, da Nezib,
43 Yefta, Ashna, Nezib,
Da kuma Libna, da Eter, da Ashan,
da Kaila, da Akzib, da Maresha, birane tara ke nan da ƙauyukansu.