34 da Zanowa, da En-ganim, da Taffuwa, da Enayim,
34 Zanowa, En Gannim, Taffuwa, Enam,
da Yanim, da Bet-taffuwa, da Afeka,
da Sarkin Taffuwa, da Sarkin Hefer,
Na filayen kwarin kuwa, su ne Eshtawol, da Zora, da Ashna,
da Yarmut, da Adullam, da Soko, da Azeka,
da Remet da En-ganim, da En-hadda, da Bet-fazzez.
'Ya'yan Hebron, maza, su ne Kora, da Taffuwa, da Rekem, da Shema.