23 da Kedesh, da Hazor, da Yitnan,
23 Kedesh, Hazor, Itnan,
da Sarkin Kedesh, da Sarkin Yakneyam a Karmel,
“Sai muka tashi daga Horeb, muka ratsa babban jejin nan mai bantsoro wanda kuka gani a hanyarmu zuwa ƙasar tuddai ta Amoriyawa, kamar yadda Ubangiji Allahnmu ya umarce mu, muka zo Kadesh-barneya.
Da suka kama hanya daga Kadesh suka sauka a Dutsen Hor a kan iyakar ƙasar Edom.
da Kina, da Dimona, da Adada,
da Zif, da Telem, da Beyalot,