Yoshuwa 14:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ina da shekara arba'in sa'ad da Musa bawan Ubangiji ya aike ni daga Kadesh-barneya don in leƙi asirin ƙasar. Na kuma kawo masa ainihin rahoton yadda yake a zuciyata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ina da shekara arba’in lokacin da Musa bawan Ubangiji ya aike ni zuwa Kadesh Barneya in leƙi asirin ƙasar. Na kuwa kawo masa rahoto daidai yadda na ga ƙasar, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |