Yoshuwa 14:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ga shi kuwa, har wa yau ina da ƙarfi kamar ran da Musa ya aike ni. Kamar yadda ƙarfina yake a dā, haka yake a yanzu domin yaƙi, da kuma kai da kawowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ina nan da ƙarfina kamar yadda nake da ƙarfi a lokacin da Musa ya aike ni; zan iya fita zuwa yaƙi da ƙwazo yanzu kamar yadda nake zuwa a dā. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |