Yoshuwa 13:31 - Littafi Mai Tsarki31 da rabin Gileyad, da Ashtarot, da Edirai, wato garuruwan sarki Og a Bashan. Mutanen Makir ne, ɗan Manassa, aka ba su wannan bisa ga iyalansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 da rabin Gileyad, da Ashtarot, Edireyi (biranen sarki Og a Bashan). Wannan shi ne rabon da zuriyar Makir ɗan Manasse suka samu, domin rabin ’ya’yan Makir maza, bisa ga iyalansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |