20 da Sarkin Shimron-meron, da Sarkin Akshaf,
20 sarkin Shimron Meron, ɗaya sarkin Akshaf, ɗaya
Sa'ad da Yabin Sarkin Hazor ya ji labari, ya aika wa Yobab, Sarkin Madon, da Sarkin Shimron, da Sarkin Akshaf,
Garuruwan da suke cikin yankin ƙasar, su ne Helkat, da Hali, da Beten, da Akshaf,
Waɗannan garuruwa, da Kattat, da Nahalal, da Shimron, da Idala, da Baitalami, suna cikin garuruwa goma sha biyu da ƙauyukansu da suke cikin yankin ƙasar kabilar Zabaluna.
da Sarkin Madon, da Sarkin Hazor,
da Sarkin Ta'anak, da Sarkin Magiddo,